Dole Ne A Bi Umarnin NiMET Na Daukan Matakan Kariya Ga Matsalar Ambaliyar Ruwa -YOSEMA

Your browser doesn’t support HTML5

A yayin da damuna ta kan kama, shugaban hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Yobe, wato YOSEMA, Dakta Mohammed Goje ya yi kira ga al’umma da su tashi tsaye su marawa gwamnati baya wajen ganin an rage barnar da ambaliyar ruwa zai iya haifarwa a wannan shekara.