DARDUMAR VOA: Tattauna Da Jarumi A Masana’antar Fina-Finai Ta Kannywood Ali Nuhu Dangane Da Rayuwarsa A Masana’antar

Your browser doesn’t support HTML5

Ali Nuhu ya bayyana tarihin rayuwarsa da kuma irin gwagwarmayar da ya sha, wadda ta kai shi ga samun gagarumar nasara a masana’antar shirya fina-finai.