DARDUMAR VOA: Hira Da Mawaki Kuma Dan Siyasa Bobi Wine, Dangane Da Fim Din Sa “The People’s President”

Your browser doesn’t support HTML5

Dan siyasar Uganda, Kyangulanyi wanda aka fi sani da Bobi Wine ya ce zaben fim dinsa, The People’s President domin takarar lambar yabo, ya taimaka wajen janyo hankalin duniya kan gwagwarmayar da yake yi ta samar da sauyin dimokaradiyya a kasarsa.