DARDUMAR VOA: An Soma Gasar Lig Ta Kwallon Kwando Ta Afirka Karo Na 4 A Pretoria Ta Kasar Afirka Ta Kudu

Your browser doesn’t support HTML5

An bude gasar League ta kwallon Kwando ta nahiyar Afirka a ranar Assabar, a dandalin wasanni na SunBet da ke birnin Pretoria na kasar Afirka ta Kudu, inda kungiyoyi 4 daga nahiyar za su fafata wasanni 22 a kashin farko na gasar da ake kira Kalahari Conference.