DARDUMAR: An bude wani gidan kayan tarihi domin sarakunan Bamoun a yammacin Kamaru, inda dubban mutane suka taru domin ganin sarki Njoya

Your browser doesn’t support HTML5

An gudanar da gasar lig ta wasan kwallon Kwando da Olympics ta musamman ta nahiyar Afirka a Dakar, babban birnin kasar Senegal, da wasu rahotanni