Darajar Kamfanin Apple Ta Dara Ta Sauran Kamfanoni A Duniya

Kamfanin Apple ya zama kamfani na farko a fadin duniya da darajar sa ta kai dalar Amurka triliyan 1. Hakan ya faru ne a ranar Alhamis a wani lamari da ya bar tarihi a cinikin hannayen jari

Kamfann na cikin wanda yafi kowanne sayar da hannayen jari a duniya kuma yana biyan masu jari a cikin sa da kyau, fiye da kowanne kamfani a duniya. Yana biyan albashi ga masu jari da dama, abin da ke taimakawa tattalin arzikin Amurka.

Kiyashin wanda ya saka dala 10,000 a cikin kamfanin sanda a ka bude shi a shekarar 1980 ya nuna cewea a yanzu zai zama dala miliyan 6.3, ba kamar wasu kamfaninnikan ba da yanzu bai fi dala miliyan $2 ba.

Your browser doesn’t support HTML5

Darajar Kamfanin Apple Ta Dara Ta Sauran Kamfanoni A Duniya