CIWON ‘YA MACE: Batun Cin Zarafi A Zamantakewa Da Matan Aure Sukan Fuskanta, Yuli 13, 2023

Aisha Muazu

WASHINGTON, D.C - A cikin shirin Ciwon ‘Ya Mace na wannan makon mun duba yadda wasu lokuta da dama, mata su ke fuskantar cin zarafi a zamantakewar aure, har ya kai ga samun rauni, rasa wani sassa na jikin mace ko kuma ma rasa ran ta baki daya, da kuma mataken shari'ar da doka ta tanada don taimakawa.

Saurari cikakken shirin da Aisha Muazu ta gabatarar:

Your browser doesn’t support HTML5

CIWON ‘YA MACE: Batun Cin Zarafi A Zamantakewa Da Matan Aure Sukan Fuskanta, Yuli 13, 2023.mp3