CIKI DA GASKIYA: Takaddamar Da Ta Biyo Bayan Kisan Sarkin Gobir Na Sabon Birni, Kashi Na Daya - Satumba 09, 2024

Sarfilu Hashiim Gumel

Shirin Cikin Da Gaskiya na wannan makon, ya duba batun takaddamar da ta biyon bayan kisan gillar Sarkin Gobir na Sabon Birnin a jihar Sokoto, Alhaji Isa Bawa da 'yan bindiga suka yi da ya janyo ce-ce-kuce.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

CIKI DA GASKIYA: Takaddamar Da Ta Biyo Bayan Kisan Sarkin Gobir Na Sabon Birni.mp3