CIKI DA GASKIYA: Takaddamar Da Ta Biyo Bayan Kisan Sarkin Gobir Na Sabon Birni, Kashi Na Biyu - Satumba 16, 2024

Sarfilu Hashiim Gumel

Shirin Cikin Da Gaskiya na wannan makon, zai kawo muku kashi na biyu na batun takaddamar da ta biyon bayan kisan gillar Sarkin Gobir na Sabon Birnin a jihar Sokoto, Alhaji Isa Bawa da 'yan bindiga suka yi da ya janyo ce-ce-ku-ce.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

CIKI DA GASKIYA: Takaddamar Da Ta Biyo Bayan Kisan Sarkin Gobir Na Sabon Birni 10'46.mp3