Ciki Da Gaskiya: Rashin Zaman Lafiya Ya Sa Wasu Sarakuna Ajiye Rawunansu A Jihar Sokoto, Nuwamba 25, 2024

Sarfilu Hashiim Gumel

Shirin Da Gaskiya ya duba wani murabus da wasu masu rike da sarautun gargajiya a masararutar Sabon Birni dake jihar Sokoto, lamarin da ya sa sauran sarakunan da ba su yi murabus ba fitowa da tabbatar da cewa basa cikin wannan yunkuri.

Ayi sauraro lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

Ciki Da Gaskiya: Rashin Zaman Lafiya Ya Sa Wasu Sarakuna Ajiye Rawunansu A Jihar Sokoto