Ciki Da Gaskiya: Bitar Karshen Shekara kashi Na Karshe, Disamba 26, 2022

Sarfilu Hashim Gumel

A daidai lokacin da muke bankwana da shekarar 2022, shirin ya mayar da hankali wajen kawo muku bitar wasu daga cikin manyan batutuwan da muka tabo a shekarar.

Saurari shirin :

Your browser doesn’t support HTML5

Ciki Da Gaskiya: Bitar Karshen Shekarar 2022 - 10'33"