Ciki Da Gaskiya: Barikin Sojoji A Kaduna Ta Rushewa Makwabtanta Fulani Unguwa Ba Batun Diyya, Janairu 06, 2023

Sarfilu Hashiim Gumel

Shirin na wannan mako ya shiga jihar Kaduna, zuwa yankin Jaji inda hukumar barikin soja da ke yankin ta rushe anguwar da a ke kira BELA, wadda ke zaman matsugunin makiyaya na tsawon shekara da shekaru.

Ayi sauraro lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

Ciki Da Gaskiya: Barikin Sojoji A Kaduna Ta Rushewa Makwabtanta Fulani Unguwa Ba Batun Diyya - 11'03"