Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciki Da Gaskiya: Zargin Wasu Yan Sanda Da Kashe Wani Malami Dan Jihar Kano


Sarfilu Hashim Gumel
Sarfilu Hashim Gumel

A wannan shirin za a ji labarin yadda wani lauya Nasir Sa’idu ya shiga aikin binciken kwakwaf kan zargin rundunar yaki da laifuka ta hanyar karfi “ANTI VIOLENT SECTION” ta Abuja, ta azabtar da wani bawan Allah mai suna Mallam Abdullahi Isma’il har ya rasa ran sa, amma ba a samu yi ma sa jana’iza ba sai da gawar sa ta tagaiyara.

Saurari shirin:

Ciki Da Gaskiya: Zargin Wasu Yan Sanda Da Kashe Wani Malami Dan Jihar Kano - 11'09"
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:09 0:00

XS
SM
MD
LG