Ciki Da Gaskiya: Ana Zargin Hukumar Kwastam Ta Najeriya Da Yin Rufa-rufa A Harkar Gwanjon Motoci, Nuwamba 14, 2022

Sarfilu Hashiim Gumel

Sai dai hukumar ta kwastam ta musanta wannan zargi tana mai cewa dukkan ayyukan da take yi da suka shafi gwanjon kaya, ana yin su ne bisa ka'ida.

Kungiyar masu gwanjan kaya ta Najeriya ta zargin hukumar yaki da fasakwabri wato kwastam da yin rufa-rufa a lamuran gwanjan kayan da ta kwace musamman motoci.

Your browser doesn’t support HTML5

Ciki Da Gaskiya: Ana Zargi Hukumar Kwastam Ta Najeriya Da Yin Rufa-rufa A Harkar Gwanjan Motoci - 10'46"