BIDIYO: Babu Wata Karamar Hukumar Dake Karkashin Boko Haram A Borno - Inji Manjo Janar Ibrahim Attahiru

Your browser doesn’t support HTML5

Kwamandan yaki Da Boko Haram a Arewa Maso Gabashin Najeriya, Manjo Janar Ibrahim Attahiru ya bayyana nasarorin da soji ke samu a taro da manema labarai a Maiduguri.