Bikin Yaye Daliban Makarantar Da Ake Ilimantar Da Wadanda Boko Haram Ta Kashewa Iyaye

Your browser doesn’t support HTML5

Dubban yara sun rasa iyayensu sanadiyyar hare-haren Boko Haram a jjihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya.
A birnin Maiduguri da ke arewa maso gabashin Najeriya, an yi bikin yaye daliban wata makaranta da aka bude don karatun yaran da mayakan Boko Haram suka kashe iyayensu. Wani mutun ne dai ya samar da makarantar don taimakawa yaran kyauta. Hussaina Mohammed na dauke da rahton.