A garin Birnin N’Konni na Jamhuriyar Nijar, an kammalla gasar kwallon kafa ta babban hutun ‘yan makaranta ta bana, kuma kungiyar SOLIDARITE ce ta lashe wasan karshe da ci 2 da 1 a karawarsu da IRONDA.
A garin Birnin N’Konni na Jamhuriyar Nijar, an kammalla gasar kwallon kafa ta babban hutun ‘yan makaranta ta bana, kuma kungiyar SOLIDARITE ce ta lashe wasan karshe da ci 2 da 1 a karawarsu da IRONDA. Ga Harouna Mamane Bako da rahoton.