Bikin Ranar Mata Ta Duniya a Washington. DC

Wannan allon ya na aike wa da sakon cewa mata sun kauracewa wasu wurare domin nuna muhimmancinsu a ranar Duniya ta Mata a Washington D.C

Dandazon wadanda suka halarci gangamin nuna muhimmancin mata a harkokin yau da kullum a Washington D.C

Dandazon wadanda suka halarci gangamin nuna muhimmancin mata a harkokin yau da kullum a Washington D.C

Wasu mata dauke da allunan sakonnin nuna muhimmancinsu a ranar mata ta duniya a Washington D.C

Wasu Amurkawa da suka halarci gangamin mata a ranar mata ta duniya a Wasington D.C

Wasu mata dauke da allunan sakonnin nuna muhimmancinsu a ranar mata ta duniya a Washington D.C

Mahalarta gangamin nuna muhimmancin mata a harkokin yau da kullum a taron da aka mai taken "A Day Witout a Woman" a turance