Bazoum Mohammed, Shugaban Jam'iyyar PNDS-Tarayya Ya Mayarda Martani Ga Masu Adawa

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban jam'iyyar PNDS-Tarayya, Bazoum Mohammed, yace ba su iya magudi ba, amma duk da haka sune zasu lashe zagaye na biyu na zaben da za a sake gudanarwa a kasar.