BAKI MAI YANKA WUYA: Magabata Na Fafutukar Ganin Zaman Lafiya Da Hadin Kan Kasa Yayin Gabatowar Siyasa, Oktoba 12,2022

Murtala Faruk Sanyinna

ABUJA NIGERIA- A cikin shirin na wannan mako za a ji cewa yayin da kakar siyasa ta kankama a Najeriya, magabata na fafutukar ganin an samu zaman lafiya da hadin kan kasa, yayin da manazarta kuma ke ganin a wannan zaben, ba a san ma ci tuwo ba sai miya ta kare.

Saurari cikakken shirin na Murtala Faruk Sanyyinna

Your browser doesn’t support HTML5

10-12-2022 BAKI MAI YANKA WUYA 135.mp3