BAKI MAI YANKA WUYA: Yanayin Matsin Tattalin Arzikin Kasa Da Cikar Tinubu Shekara Guda, Mayu 29, 2024

Murtala Faruk Sanyinna

WASHINGTON, D. C. - A cikin shirin Baki na wannan makon mun duba cika shekara guda a karagar mulki ta shugaba Bola Ahmed Tinubu da kuma yanayın matsin tattalin arzikin kasar, babban abin da ya fi jan hankalin al’ummar kasar.

Saurari cikakken shirin da Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA: Yanayin Matsin Tattalin Arzikin Kasa Da Cikar Tinubu Shekara Guda, Mayu 29, 2024