BAKI MAI YANKA WUYA: Wuta Ta Tashi A Yunkurin Sauya Wani Dan Takarar Majalisar Dattawa Ta Zagaye, Satumba 21, 2022

Murtala Faruk Sanyinna

A cikin shirin na wannan makon balli ya tashi a yunkurin sauya wani dan takarar majalisar dattawan Najeriya ta karkashin kasa.

ABUJA, NIGERIA - Sannan kuma da alamar jam’iyyar PDP mai adawa a Najeriya, tana duba yiwuwar hakura da rarrashin gwamnan Ribas Neysom Wike.

Gwamna Nyesom Ezenwo Wike na jihar Ribasa.

Saurari cikakken shirin da Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA: Wuta Ta Tashi A Yunkurin Sauya Wani Dan Takarar Majalisar Dattawa Ta Zagaye, Satumba 21, 2022.mp3