BAKI MAI YANKA WUYA: Tattaunawa Ta Musamman Da Gwamnonin Arewacin Najeriya, Kashi Na Uku, Mayu 16, 2024

Murtala Faruk Sanyinna

A cikin shirin Baki na wannan makon, wanda ci gaba ne da hirar da ta biyo bayan ziyarar da Sashen Hausa na Muryar Maurka ya samu daga gwamnoni bakwai na Arewacin Najeriya a Washington, D.C. A zauren na mu na uku mun yi batun tabarbarewar Ilmi da rashin aikin yi a Arewacin kasar da gwamnonin.

Saurari cikakken shirin da Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA: Tattaunawa Ta Musamman Da Gwamnonin Arewacin Najeriya, Kashi Na Uku, Mayu 16, 2024.mp3