BAKI MAI YANKA WUYA: Tattaunawa Ta Musamman Da Gwamnonin Arewacin Najeriya, Kashi Na Farko, Mayu 16, 2024

Murtala Faruk Sanyinna

A cikin shirin Baki na wannan makon Sashen Hausa na Muryar Maurka ya samu tattaunawa da gwamnoni bakwai daga Arewacin Najeriya, da suka kawo ziyarar aiki Washington, D.C. A zauren namu na farko mun maida hankali ne kan kalubalen tsaro.

Saurari cikakken shirin da Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA: Tattaunawa Ta Musamman Da Gwamnonin Arewacin Najeriya, Kashi Na Farko, Mayu 16, 2024.mp3