BAKI MAI YANKA WUYA: Tasirin Tashin Farashin Kaya Da Rashin Lantarki A Shekarar Farko Ta Mulkin Tinubu, Yuni 05, 2024

Murtala Faruk Sanyinna

WASHINGTON, D. C. - A cikin shirin Baki na wannan makon mun ci gaba ne da duba cika shekara guda a mulki na shugaba Tinubu da matsalolin jama’a da na ‘yan kasuwa, kamar tashin gwauron zabi na farashin kayayyaki, cin hanci da rashawa, rashin wuta da musamman canjin dalar Amurka a cikin shekarar.

Saurari cikakken shirin da Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA: Tasirin Tashin Farashin Kaya Da Rashin Lantarki A Shekarar Farko Ta Mulkin Tinubu, Yuni 05, 2024