BAKI MAI YANKA WUYA: Shirin INEC Na Gudanar Da Zaben Gwamnonin Jihohi 3, Nuwamba 08, 2023

  • Murtala Sanyinna

Murtala Faruk Sanyinna

WASHINGTON, D. C. - A cikin shirin Baki na wannan makon hukumar zaben Najeriya ta ce ta shirya tsab domin gudanar da zaben gwamnoni a jihohi 3 na kasar. Sai kuma har yanzu tsugune ba ta kare ba kan dambarwar siyasa tsakanin gwamnan jihar Rivers Siminalayi Fubara da wanda ya gada, Neysom Wike.

Saurari cikakken shirin da Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA: Shirin INEC Na Gudanar Da Zaben Gwamnonin Jihohi 3, Nuwamba 08, 2023.mp3