WASHINGTON, D. C. - A cikin shirin Baki na wannan makon hukumar zaben Najeriya ta bayyana yadda hukunce-hukuncen kotuna ke kawo tarnaki ga ayyukanta. A kasar Ghana kuma, ‘yan jarida ne ke korafin cin zarafi daga ‘yan bangar siyasa.
Saurari cikakken shirin da Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna