BAKI MAI YANKA WUYA: Matsayin Wasu Jiga-Jigan APC Kan Takarar Tinubu, Nuwamba 23, 2022

Murtala Faruk Sanyinna

ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon jigo a jam’iyyar APC, kuma tsohon sakataren gwamnatin Tarayya Babachir Lawal, ya ce sun yanke shawarar janye goyon bayansu ga ‘dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar.

Babachir David Lawal

Sai kuma babban zaben kungiyar Fulani makiyaya ta Najeriya ya bar baya da kura.

Shanun Fulani Makiyaya

Saurari cikakken shirin da Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA: Zaben Kungiyar Fulani Makiyaya Ta Najeriya Ya Bar Baya Da Kura., Nuwamba 23, 2022.mp3