BAKI MAI YANKA WUYA: Hukuncin Daukaka Karar Gwamnan Jihar Kano

  • Murtala Sanyinna

Murtala Faruk Sanyinna

WASHINGTON, D. C. - Yayin da wasu ke zargin alhakin jama'a ne ke bibiyar gwamnatin Abba Gida-Gida a jihar Kano, 'yan kwankwasiyya na zargin hukuncin kotun daukaka kara umarni ne daga sama.

Saurari cikakken shirin da Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA: Hukuncin Daukaka Karar Gwamnan Kano.mp3