BAKI MAI YANKA WUYA: Batun Zaben Gwamnonin Jihojhin Najeriya Da Yadda Ya Bar Baya Da Mamaki Musamman a Wasu Jihohin Arewa, Maris 22, 2023

Murtala Sanyinna

Shirin na wannan makon ya duba batun yadda zaben gwamnonin jihohin Najeriya na shekarar 2023 ya gudana, ya kuma bar baya da mamaki, musamman a wasu jihohin arewa: Fashin baki.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA: Batun Zaben Gwamnonin Jihojhin Najeriya Da Kuma Yadda Ya Bar Baya Da Mamaki Musamman a Wasu Jihohin Arewa.mp3