A daidai lokacin da sojojin juyin mulki a Nijar suka kuduri aniyar hukunta hambararren shugaban kasar Mohamed Bazoum, zarge-zarge na kara fadada kan hannun tsohon shugaban kasar Muhammadu Issouhou a juyin mulkin.
Saurari cikakken shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
BAKI MAI YANKA WUYA: Batun Tsamin Dangantaka Tsakanin Najeriya Da Nijar Sakamakon Juyin Mulki? - Agusta 16, 2023