Kwanannan nan ne jihar Borno da ke Najeriya ta samu sabon kwamishinan ‘yan sanda, wanda ya zo a daidai lokacin da mayakan Boko Haram da dama suke mika wuya ga hukumomi. CP Audu Umar ya sha alwashin kakkabe ragowar mayakan na Boko Haram, tare da yin aiki da sauran hukumomin tsaro a jihar. Hussaina Muhammed ta hada mana wannan.
Ba Za Mu Sassautawa Mayakan Boko Haram Ba – Kwamishinan ‘Yan sandan Borno
Your browser doesn’t support HTML5
Samun sabon kwamishinan na 'yan sanda na zuwa ne yayin da ake samun daruruwan mayakan kungiyar ta Boko Haram da ISWAP suna mika wuya.