Ba Laifi Ba Ne Don Na Dawo Kano Pillars – Ahmed Musa

Your browser doesn’t support HTML5

Shahararren dan wasan kwallon kafa na Najeriya, Ahmed Musa ya shaidawa Muryar Amurka cewa ba laifi ba ne don ya koma yin wasa a Kano Pillars bayan ya taka leda a wasu kasashen waje.