VOA60 DUNIYA: Ayatollah Khomeni Ya Zargi Makiyar Kasar a Zaman Wadanda Suka Kitsa Zanga-Zangar

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Iran tilebijin gwamnatin kasar ta nuna bidiyo inda dubban mutane suka yi maci a duk fädin kasar domin nuna goyon bayan ga gwamantin, shugaban malaman addinin kasar Ayatollah Khomeni ya zargi makiyar kasar a zaman wadanda suka kitsa zanga-zangar.