AREWA A YAU: Yaki Da Dabi'ar Nuna Wariya A Tsakanin Al’ummar Yankin Arewacin Najeriya - 05 Afrilu, 2023

Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

Kazalika shirin ya duba muhimmancin karfafa tattalin arzikin jama’a don samun dogaro da kai.

Shirin ya kawo bayanai ne na yaki da nuna duk wata dabia'r nuna wariya a tsakanin al’ummar yankin arewacin Najeriya da kan samu a dalilin banbancin kabilanci, tsama, imani da wani addini da sauran su. Yankin zai yi nasarar ne kawai idan duk jama’a sun zama ‘yan uwan juna da kuma kare martabar dokokin tsarin mulki.

Your browser doesn’t support HTML5

AREWA A YAU: Yaki Da Dabi'ar Nuna Wariya A Tsakanin Al’ummar Yankin Arewacin Najeriya - 9'30"