AREWA A YAU: Tsokaci Kan Kula Da Walwalar Almajirai A Arewacin Najeriya, Satumba 20, 2023

Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

Shirin Arewa a Yau na wannan makon ya tattauna kan wani muhimmin tsokaci na tsohon darakta a fadar Aso Rock Auwal A Maidabino wanda ya yi aikin kula da walwalar almajirai a Arewacin Najeriya.

Daga nan kuma shirin zai kawo karshen zantawa da marigayi tsohon Ministan Tsaro Alhaji Shettima Mustapha game da damuwarsa kan yadda tsaro ya fara tabarbarewa a yankin Arewa.

Saurari shirin da Nasiru Adamu El-Hikaya ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

AREWA A YAU: Tsokaci Kan Kula Da Walwalar Almajirai A Arewacin Najeriya 20, 2023.mp3