AREWA A YAU: Tarihin Huldar Arewacin Najeriya Da Jamhuriyar Nijar, Agusta 09, 2023

Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

ABUJA, NIGERIA - A shirin Arewa A Yau na wannan makon za mu ci gaba ne da duba bayanan huldar Arewa ta tarihi da jamhuriyar Nijar a yayin da sojoji suka rike mulki a birnin Yamai. Da yawa masu sharhi a Arewa kamar wasu kasashe na mara baya ga bin matakan sulhu don kauce wa fito na fito a yunkurin dawo da mulkin farar hula karkashin zababben Shugaba Muhammad Bazoum.

Saurari shirin da Nasiru Adamu El-Hikaya ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

AREWA A YAU: Tarihin Huldar Arewacin Najeriya Da Jamhuriyar Nijar, Agusta 09, 2023.mp3