AREWA A YAU: Sharhi Kan Batun Odar Makamai A Najeriya

Shirin “Arewa A Yau,” Ci gaban inda muka tsaya ne a makon jiya, inda za ku ji sauran sharhi ko ra’ayin Attahiru Baburawa kan kalaman batun odar makamai da mai baiwa shugaban Najeriya shawara kan tsaro Manjo Janar Babagana Monguno ya yi magana akai.

Your browser doesn’t support HTML5

Arewa A Yau: Ci gaban inda muka tsaya ne a makon jiya, inda za ku ji sauran sharhi ko ra’ayin Attahiru Baburawa kan batun odar makamai