AREWA A YAU: Tarihin Yadda Ake Taimakekeniya A Da A Arewacin Najeriya - Kashi Na Karshe, Janairu 18, 2023

Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

A cikin shirin na wannan makon, bangare ne na karshe da ya duba yadda tarihin yankin Arewa ya ke a baya inda mutane kan taimakawa juna ta hanyar marabtar baki, kyautata makwabta, tallafawa marayu da sauran su.

ABUJA, NIGERIA - A shekarun da a ke magana akwai al’adar taruwa a waje daya mutane su fito da abinci daga gidajen su inda hatta wanda ba shi da gida ko bako zai samu abinci ya ci ya koshi cikin karramawa.

Shiga shafin a saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

AREWA A YAU: Kashi Na Karshe Akan Tarihin Yadda A Arewacin Najeriya Ake Taimakawa Juna, Janairu 18, 2023.mp3