AREWA A YAU: Bitar Karshen Shekara - Matakan Da Za Su Iya Magance Matsalolin Arewa - Disamba 14, 2022

Nasiru Adamu El Hikaya

Shirin ya duba abubuwan da su ka karkace da in an saita su, yankin arewa ka iya farfadowa daga matsalolin da ya shiga da ba a yi tsammanin su ba a tarihin baya.

SHIRIN AREWA A YAU - Bitar karshen shekara ta 2022 mai ban-kwana inda mu ka dauko daya daga darussa mafiya muhimmanci na yadda a tarihi rikicin manoma da makiyaya ya juye zuwa babban kalubalen tsaro.

Your browser doesn’t support HTML5

AREWA A YAU: Bita Karshen Shekara - Matakan Da Za Su Iya Magance Matsalolin Arewa - 9'51"