Ana Nunin Littattafan Al-Qur'ani Mafiya Dadewa A Duniya A Washington, DC
Shafin wani Al-Qur'ani
Shafin Alkur'ani dauke da karshen Suratul Fur'qan da farkon Suratul Shu'ara. An rubuta a zamanin daular Ottoman a shekarar 1550,
Kur'anai daga tsohuwar Iran wanda yanzu ake kira Afghanistan. An rubuta su a watan Janairun shekarar 1576.
Shafin wani Al-Qur'ani
Alkur'ani wanda aka rubuta a watan Agustan shekarar 1303 a Iraq.
Farkon shafi wani Qur'ani daga zamanin Mamluks, a karshen karni na 14, Nuwamba 11, 2016
Shafin wani Al-Qur'ani dauke da Suratul Kahf aya 56-58. Wanda ya fito daga Iraqi ko Iran na zamanin mulkin Abbasid, a karshen karni na 8 zuwa farkon karni na 9, Nuwamba 11, 2016
Fitilar masallaci daga Misra na zamanin mamluks a shekarar 1390, Nuwamba 11, 2016
Wani AlKur'ani daga zamanin mulkin mamluks, shekarar 1380, Nuwamba 11, 2016
Alkur'ani daga Iran wanda aka rubutashi a October 1565 ko 973 Rabi Thani, Nuwamba 11, 2016
Shafin wani Al-Qur'ani
Kofar shiga dakin da ake nunin littafan Al-kur'ani mafiya tsufa a duniya.
Dakin adana kayan tarihi na Smithsonian, inda ake nunin littafan Al-Kur'ani mafiya tsufa a duniya.