An Talafawa Masu Kanannan Karfi A Nijar Gabbanin Sallah

An Tallafawa Masu Kanannan Karfi Don Hidimar Sallah

An Baiwa Masu Kananan Karfi Tallafin Abin Yin Sallah A Nijer

An Tallafawa Masu Kanannan Karfi Don Hidimar Sallah

Ana gaf da yin Sallar azumin bana a Nijer, kungiyar Kitabu Wassuna da O.D.H sun tallafawa marayu da magidanta masu kananan karfi tallafin sallah