VOA60 AFIRKA: An Rantsar Da Shugaba Uhuru Kenyatta A Sabon Wa’adin Mulki Yau Talata

Your browser doesn’t support HTML5

An rantsar da shugaba Uhuru Kenyatta a sabon wa’adin mulki yau Talata, bayan zabubbuka sau biyu da aka yi cikin gardama; yayin da madugun adawa Raila Odinga ya jagoranci wani gangamin inda yace za’a rantsar da shi shugaban kasa ranar 12 ga watan Disamba.