VOA60 DUNIYA: An Kai Harin Kunar Bakin Wake Kusa da Ofishin Jakadancin Amurka a Birnin Kabul

Your browser doesn’t support HTML5

Afghanistan: Wani harin kunar bakin wake kusa da ofishin jakadancin Amurka a birnin Kabul ya halaka kimanin mutane 8 tare da raunata akalla wasu 22.