An Gano Wani Sabon Nau’in Cutar COVID-19 A Afirka Ta Kudu Mai Barazana

Your browser doesn’t support HTML5

An gano wani sabon nau’in COVID-19 a Afrika ta Kudu. Masu ilimin kimiyya suna kokarin fahimtar kwayar cutar da kuma barazanarta, cutar da su ka ce ta zama abin damuwa, sabili da yadda cutar ta ke sauya salo nan da nan da kuma saurin yaduwa.