Amurka Ta Aiki Da Jirgi Cike Da Kayan Agaji Zuwa Lebanon
Your browser doesn’t support HTML5
Membobin kungiyar sojojin sama ta Amurka sun sauke kayan agajin jin kai, a tashar Al-Udeid ta Qatar da ake shirin kaiwa Lebanon bayan wani fashewa ya lalata Beirut.
A ranar Lahadin da ta gabata ne shugabannin duniya suka amince da bada gagarumin tallafi ga kasar ta Lebanon don taimakawa ta farfado.