Matakin Da Amurka Ke Dauka A Kokarin Shawo Kan Cutar COVID-19 Nau'in Delta

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumomin Amurka sun dauki matakan gaggawa ne a wani yunkuri na dakile yaduwar cutar wacce rahotanni suka nuna tana bazuwa a hankali.
Yayin da Amurka ke ci gaba da kokarin dakile yaduwar nau’in COVID na Delta, Shugaban Joe Biden ya ba da sanarwar kara yawan allurar riga-kafin cutar a kasar, a matsayin wani bangare na matakin gaggawa don kawo karshen cutar. Wakiliyar Muryar Amurka a Fadar White House, Patsy Widakuswara na dauke da rahoton kamar yadda za a wannan fassarar.