Ambaliyar Ruwa Na Tabka Barna A Wani Babban Gada A Ghana A Kusan Ko Wace Shekara

Your browser doesn’t support HTML5

Ga al'ummar Asokore Mampong a yankin Ashanti zuwan damunan lokaci ne na rashin tabbas saboda matsalar ambaliyar ruwa. Kusan a kowacce shekara babbar gadar da ta hada al'ummar Asokore Mampong da kuma Greater Kumasi ta na kawo babbar matsalar ambaliyar ruwa abin da ke yanke zirga-zirgar dubban jama'a.