Ambaliyar Ruwa Da Zaftarewar Kasa Sunyi Sanadin Mutuwar Akalla Mutum 20 A Sri Lanka

Your browser doesn’t support HTML5

Sri LanRuwa da zaftarewar kasa sun yi sanadin mutuwar akalla mutum 20 a Sri Lanka a ranar Laraba, 10 ga watan Nuwamba, bayan ruwan sama da aka kwashe sama da mako guda ana yi.