ALLAH DAYA GARI BANBAN: Samar Da Gudanar Da Masarauta A Turai, Maris 26, 2024

Ramatu Garba

BONN, GERMANY - A shirin na wannan makon Mai Martaba Sarkin Hausawan Turai Jankado ya yi wa Muryar Amurka takaitaccen bayani game da yadda aka samar da masarautar, da yadda ake gudanar da ita da kuma wasu kalubale masu nasaba da sarautar gargajiya a Turai.

Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BANBAN: Samar Da Gudanar Da Masarauta A Turai, Maris 26, 2024.mp3